Kungiyar Tottenham na son dan wasan tsakiya na Ingila mai taka leda a Crystal Palace Adam Wharton, 21, da dan wasan ...
Shugaban Gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya soki abokin karawarsa Friedrich Merz na jam'iyyar CDU kan neman yin hadaka da AfD. Scholz ya ce alkawarin da mista Merz ya dauka na cewa ba zai hada kai da ...
Kasuwannin hannayen jari a Amurka sun yi kasa a ranar Juma'a yayin da ake nuna damuwa game da hauhawar farashin kayayyaki da ...