Bayan nasarar da Najeriya ta samo a kan Libya a Juma’ar data gabata, an tsara cewa zasu sake karawa a birnin Benghazin Libya ...
Amurka ta shafe fiye da shekaru goma tana yakin neman bayanai da ba a bayyana ba tare da gwamnatocin kama-karya, in ji James ...
A kudirin da ya fito daga bangaren zartarwa, majalisar na neman a kara harajin zuwa kaso 10 cikin 100 a shekarar 2025.
Jagororin Al'ummomin Fulani a Najeriya na kara matsa kai mi wajen ganin cewa jama'arsu sun karkata wajen nuna kyawawan dabi'u ...
Wannan wani yunkuri ne da ke hangen kariya daga illolin irin wadannan magunguna da suka mamaye kasuwannin kasar ba a kan ...
Rasha ta fada ranar asabar cewa, ta dakile hare haren jirage marasa matuka 47 da Ukraine tayi yunkurin kai mata hari da su, ...
Kamfanin dillancin labarai na Associated Press ta bada rahoton cewa, akalla mutane 10 ne suka mutu, sannan masu aikin ceto suna ci gaba da ceto wadanda suke raye, amma mutane da dama sun bayyana farin ...
Hezbollah ta ce tayi ruwan makama mizal da suka auna wani sansanim sojin Isra'ila a ranar asabar, a dai dai sa'adda da ...
Shirin Lafiyar Mu na wannan makon ya mayar da hankali ne ga yadda mutane suke tunkarar batun neman lafiya – shin asibiti suke zuwa ko kuwa dogaro suke da addu’a kadai? Shin menene mahangar kwararru a ...